Bangaren kasa da kasa; Ragibula Antuwan Biluni Kashishin Labanon a lokacin da ya halarci taron yan Kashish na yankin gabas ta tsakiya a ranar talatin da tara ga watan Mihr na wannan wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a cikin jawabin day a gabatar ya yi kukan kurciya kan Musulunci da koyarwar Kur'ani day a fito karara ya nuna adawarsa kan Musulunci.