Bangaren kasa da kasa, Majalisar yahudawan kasar Faransa ta yi kakakusar suka dangane da furucin batunci da mataimakin shugaban jam'iya mai mulki a kasar ya yi, wanda hakan ya fuskanci suka daga mabiya addinin muslunci a sassa na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar faransa na AFP cewa, majalisar yahudawan kasar Faransa ta yi kakakusar suka dangane da furucin batunci da mataimakin shugaban jam'iya mai mulki a kasar ya yi, wanda hakan ya fuskanci suka daga mabiya addinin muslunci a sassa na kasar ta Faransa.
Bayanin ya ci gaba da cewa majalisar yahudawan kasar Faransa ta yi kakakusar suka dangane da furucin batunci da mataimakin shugaban jam'iya mai mulki a kasar ya yi, wanda hakan ya fuskanci suka daga mabiya addinin muslunci a sassa na kasar ta Faransa, inda suka bayyana hakan da cewa nuna wariya ce ga musulmi.
Furucin na mataimakin shugaban jam'iya mai mulki ta kasar Faransa ya bayyana matsayinsa ne kan irin adawar da yake yi da addinin muslunci da mabiya muslunci na kasar Faransa baki daya. Da dama daga cikin kungiyoyn musulmin kasar sun mayar da martani kansa.
712062