Bangaren kasa da kasa, A daidai lokacin da musulmi suke nuna rashin amincewarsu da tozarta addininsu da wasu masu kiran kansu kirista ke yi a kasashen duniya daban-daban, wani malamin kirista a kasar masar ya sake yin wulakanci ga addinin muslunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na jaridar Dunyal watan an bayyana cewa, a daidai lokacin da musulmi suke nuna rashin amincewarsu da tozarta addininsu da wasu masu kiran kansu kirista ke yi a kasashen duniya daban-daban, wani malamin kirista a kasar masar ya sake yin wulakanci ga addinin muslunci da mabiyansa.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan mataki na a daidai lokacin da musulmi suke nuna rashin amincewarsu da tozarta addininsu da wasu masu kiran kansu kirista ke yi a kasashen duniya daban-daban, wani malamin kirista a kasar masar ya sake yin wulakanci ga addinin muslunci.
Yanzu haka dai al'ummar musulmi na kasar da ma kasashen larabawa da sauran kasashen duniya, sun mike domin ganin an dauki matakin ladabtar da mutumin, domin kaucewa fada cikin wani rikici.
713795