IQNA

Kur'ani Babbar Kariya Ga Yaren Larabci A Tsawon Tarihi

16:32 - January 24, 2011
Lambar Labari: 2069767
Bangaren al'adu da fasaha: Muhammad Hasim Khiyat wani mai jawabi da bincike kan harshen larabci a ranar asabar din da ta gabata biyu ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Damaskos ya bayyana cewa; Kur'ani ne baban wanda ya bawa harshen larabci kariya a tsawon tarihi.Kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; Muhammad Hasim Khiyat wani mai jawabi da bincike kan harshen larabci a ranar asabar din da ta gabata biyu ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Damaskos ya bayyana cewa; Kur'ani ne baban wanda ya bawa harshen larabci kariya a tsawon tarihi.Kur'ani mai girma shi ne babban abin day a bawa harshen larabci kima da daraja da kuma kare shi a tsawon tarihi musamman idan aka yi la'akari da cewa da harshen larabci ne kur'ani ke bayani ga dukan al'ummomin duniya lamarin day a kara daukaka wannan harshen.

735521
captcha