Bangaren kur'ani, Babban daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani na kasar Malazia ya bayyana cewa suna shirin gudanar da wani babban taro da zai hada dukkanin masu gudanar da ayukan kur'ani a fadin kasar, da nufin kafa wata Hadaka mai karfi.
Kamfanin dillancin labarn iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama na kasar Malazia an bayyana cewa, babban daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani na kasar Malazia ya bayyana cewa suna shirin gudanar da wani babban taro da zai hada dukkanin masu gudanar da ayukan kur'ani a fadin kasar, da nufin kafa wata Hadaka mai karfi a wannan bangare.
Bayanin ya ci gaba da cewa ana yin amfani da hanyoyi na zamani wajen gudanar da ayyuka da za su taimaka ma masu bukatar koyon karatu ko samunmasaniya kan hanyoyin koyon hardar kur'ani mai tsarki, kuma yanzu haka a cewar daraktan cibiyar an samu hada dama daga cikin irin wadannan kayayyaki.
Daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani na kasar Malazia ya bayyana cewa suna shirin gudanar da wani babban taro da zai hada dukkanin masu gudanar da ayukan kur'ani a fadin kasar, da nufin kafa wata Hadaka mai karfi a kasar ta Malazia.
737772