Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kula da ayyukan raya aladun musulunci na ofishin babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Ali Sistani ya shirya gudanar da wani zaman taro kan karfafa al’adun addinin muslunci da koyarwar kur’ani a cikin al’ummar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na faiha an bayyana cewa, kwamitin kula da ayyukan raya aladun musulunci na ofishin babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Ali Sistani ya shirya gudanar da wani zaman taro kan karfafa al’adun addinin muslunci da koyarwar kur’ani a cikin al’ummar musulmi wanda aka gudanar a birnin Najaf mai alfarma.
Bayanin ya ci gaba da cewa taron ya samu halaratr manyana malamai da kuma masana gami da wasu daga cikin malaman jami’a, inda aka gabatar da jawabai ga mahalarta taron, haka nan kuma an gabatar da makaloli da wasu daga cikin malamai da kuma dalibai a cibiyar ilimi ta hauzar birnin Najaf mai alfarma suka mika.
Kwamitin kula da ayyukan raya aladun musulunci na ofishin babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Ali Sistani ya shirya gudanar da wani zaman taro kan karfafa al’adun addinin muslunci da koyarwar kur’ani a cikin al’ummar musulmi birnin.
741375