IQNA

An Girmama Daliban Kur'ani Da Suka Nuna Kwazo A kasar Malazia

17:34 - February 15, 2011
Lambar Labari: 2081557
Bangaren kur'ani, An gudanar da taron girmama daliban kur'ani da suka nuna matukar kwazoa dukkanin bangaror a kasar malazia, da suka hada bangaren adabi kur'ani da sauransu, wanda aka gudanar baban dakin taruka na birnin Kualalampour fadar mulkin kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na labaran kudancin nahiyar Asia cewa, An girmama daliban kur'ani da suka nuna matukar kwazoa dukkanin bangaror a kasar malazia, da suka hada bangaren adabi kur'ani da sauransu, wanda aka gudanar baban dakin taruka na birnin Kualalampour fadar mulkin kasar ta malazia.

Dukkanin daliban sun kyautuka na musamman da suka hada allunan girmamawa wanda karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke kasar ya dauki nauyin gudanarawa, tare da halartar manyan jami'ai da kuma wakilan kungiyoyin muusulmi da na harkokin kur'ani.

An girmama daliban kur'ani da suka nuna matukar kwazoa dukkanin bangaror a kasar malazia, da suka hada bangaren adabi kur'ani da sauransu, wanda aka gudanar baban dakin taruka na birnin Kualalampour fadar mulkin kasar.

747448




captcha