IQNA

Bankin Musulunci Na Dubai Ya Bayar Da Taimakon Kudi Ga Gasar Kur'ani Ta Ra'asul Kheima

14:08 - February 24, 2011
Lambar Labari: 2085774
Bangaren kasa da kasa; Bankin Musulunci na Dubai DIB ya bayyana irin da yawan kudin da zai bawa gasar karatun kur;ani ta Ra'asul Kheima.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Ameinfo ya watsa rahoton cewa; Bankin Musulunci na Dubai DIB ya bayyana irin da yawan kudin da zai bawa gasar karatun kur;ani ta Ra'asul Kheima.Bankin musulunci na musulunci na Dubai ya bayyana cewa a cikin wannan shekara zai bayar da taimako mai coka ga gasar karatun kur'ani maifi girma a kasar .Gurin gudanar da gasar karatun kur'ani ta Raasul Kheima shi ne jinjinawa da tallafawa mahardata kur'ani mai tsarki da kuma fito da musulunci da muassisoshi na ilimi da na addini.

752127

captcha