Bangaren kasa da kasa: a birnin Doha babban birnin kasar Katar za a nuna tsaffin rubutun kur'ani lamarin da zai kayatar da wadanda za su halarci gurin kuma za a gudanar da wannan baje kolin ne a ranekun sha hudu da kuma sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar.