IQNA

An Bayar Da Shedar Kammala Koyon Karatun Kur’ani Ga Daliban Cibiyar Kur’ani Ta Malayer

15:32 - March 22, 2011
Lambar Labari: 2097824
Bangaren kur’ani, shugaban cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta malayer ya bayyana cewa an bayar da takardun shedar kammala samun horon karatun kur’ani mai 180 ga dalibai da suka halarci wani shiri da cibiyar ta shirya gudanarwa, wanda ya samu nasara wajen samar da makaranta da suka halarci horon.
Kmafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, Ali Akbar Zihabi shugaban cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta malayer ya bayyana cewa an bayar da takardun shedar kammala samun horon karatun kur’ani mai 180 ga dalibai da suka halarci wani shiri da cibiyar ta shirya gudanarwa, wanda ya samu nasara wajen samar da makaranta da suka halarci horon wanda cibiyar ta shirya kuma ta gabatar, tare da taimakon malamai masana kur’ani.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wannan shiri da cibiyar ta aiwatar na daga cikin irinsa da cibiyoyin kur’ani suke aiwatarwa da nufin samar da makanta da mahardata a cikin al’ummar musulmi, wanda kuma hakan na samun karbuwa daga matasa da suke da sha’awar koyon karatu ko hardar kur’ani mai tsarki, kuma bayar da sakamako nashedar samun horon zai ta samu karbuwa ako’ina cikin kasashen musulmi.
shugaban cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta malayer ya bayyana cewa an bayar da takardun shedar kammala samun horon karatun kur’ani mai 180 ga dalibai da suka halarci wani shiri da cibiyar ta shirya gudanarwa, wanda ya samu nasara wajen samar da makaranta da suka halarci horon. 764105
captcha