IQNA

An Gabatar Shawara Kan Tsarin Gasar Karatun Kur’ani Da Dakarun Kare Juyi A Khozestan

15:21 - March 24, 2011
Lambar Labari: 2097918
Bangaren kur’ani, an gabatar da shawara dangane shirin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da za agudanar a garin Ahwaz na lardin Khozestan da ke gabacin jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ake sa ran gudanarwa a cikin wannan wata na farkon shekarar hijira shamsiyya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa daga ahwaz cewa, an gabatar da shawara dangane shirin gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da za agudanar a garin Ahwaz na lardin Khozestan da ke gabacin jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ake sa ran gudanarwa a cikin wannan wata na farkon shekarar hijira shamsiyya ta farisawa.
A wani banagare kuma bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dukkanin malaman sun gabatar da bayanan da suke dauke da su ga zaman taron nasu, inda akasari suka yi ishara da gagarumin tasirin da darussan addinin musulunci suke da shi a tsakanin dalibai, kasantuwar kasar ta musulmi kuma masu matukar himma.
Malaman makarantu da ke koyar da ilmomin addinin musulunci a makarantun kasar Burnei sun gudanar da wani zaman taro, wanda shi ne irinsa na farko da suka taba gudanarwa, domin yin nazari yadda darussan musulunci ke yin tasiri tsakanin dalibai da kuma samar da hanyoyin karfafa su.
764337


captcha