IQNA

Taron Baje Koli Mai Taken Kur’ani Da Basira Da Dakarun Sama Suke Gudanarwa

17:49 - March 26, 2011
Lambar Labari: 2098106
Bangaren kur’ani, An fara gudanar da wani taron baje koli mai taken kur’ani da basira, wanda dakarun sama na jamhuriyar muslunci suka fara gudanarwa daga ranar farko ta wannan sabuwar shekara, tare da halartar wasu daga cikin manyan hafsoshi da kuma jami’ai gami da wakilan cibiyoyin addini na farar hula.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, An fara gudanar da wani taron baje koli mai taken kur’ani da basira, wanda dakarun sama na jamhuriyar muslunci suka fara gudanarwa daga ranar farko ta wannan sabuwar shekara, tare da halartar wasu daga cikin manyan hafsoshi da kuma jami’ai gami da wakilan cibiyoyin addini na farar hula.
A wani banagare kuma bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dukkanin malaman sun gabatar da bayanan da suke dauke da su ga zaman taron nasu, inda akasari suka yi ishara da gagarumin tasirin da darussan addinin musulunci suke da shi a tsakanin dalibai, kasantuwar kasar ta musulmi kuma masu matukar himma.
Malaman makarantu da ke koyar da ilmomin addinin musulunci a makarantun kasar Burnei sun gudanar da wani zaman taro, wanda shi ne irinsa na farko da suka taba gudanarwa, domin yin nazari yadda darussan musulunci ke yin tasiri tsakanin dalibai da kuma samar da hanyoyin karfafa su.
761984

captcha