IQNA

Za A Kafa Kwamitin Sanya Ido Kan Cibiyoyin Da Suke Buga Kur'ani A Kasar Kuwait

20:25 - March 27, 2011
Lambar Labari: 2098380
Bangaren kasa da kasa, an kafa wani kwamiti da rika sanya ido kan ayyukan buga kwafin kur'ani mai tsarki a cibiyoyin buga littafai a aksar Kuwait, domin kucewa buga kur'ani a kan kuskure, wanda hakan kan jawo matsaloli a cikin harkar karatu da kuma bahasi ga daliban kura'ni.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar sabaq an bayyan acewa, ana kafa wani kwamiti da rika sanya ido kan ayyukan buga kwafin kur'ani mai tsarki a cibiyoyin buga littafai a aksar Kuwait, domin kucewa buga kur'ani a kan kuskure, wanda hakan kan jawo matsaloli a cikin harkar karatu da kuma bahasi ga daliban kura'ni na kasar.

Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar kaf awannan kwamiti ita ce samar da hanya mafi inganci wajen buga kwafi-kwafi na kur'ani mai tsarki da rage kurakuran da ake samu wajen bugun, wanda hakan ke faruwa ta hanyar injinan da ake yin amfani da su.

Yanzu haka dai an kafa wani kwamiti da rika sanya ido kan ayyukan buga kwafin kur'ani mai tsarki a cibiyoyin buga littafai a aksar Kuwait, domin kucewa buga kur'ani a kan kuskure, wanda hakan kan jawo matsaloli a cikin harkar karatu da kuma bahasi ga daliban kura'ni mai tsarki.

766193



captcha