IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur’ani Ta Daliban Jami’a A Kasar Malazia

15:07 - March 28, 2011
Lambar Labari: 2098582
Bangaren kur’ani, za a gudanar da gasar karatun kur’ani da harda da ta kebanci daliban jami’a a kasar Malazia, wadda za ta hada har da dalibai ‘yan kasashen ketare da sukae karatu a jami’oi daban-daban na kasar Malazia, da nufin karfafa harkokin kur’ani a tsakanin dalibai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da gasar karatun kur’ani da harda da ta kebanci daliban jami’a a kasar Malazia, wadda za ta hada har da dalibai ‘yan kasashen ketare da sukae karatu a jami’oi daban-daban na kasar Malazia, da nufin karfafa harkokin kur’ani a tsakanin dalibai na kasar baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar kaf awannan kwamiti ita ce samar da hanya mafi inganci wajen buga kwafi-kwafi na kur'ani mai tsarki da rage kurakuran da ake samu wajen bugun, wanda hakan ke faruwa ta hanyar injinan da ake yin amfani da su.
Yanzu haka dai an kafa wani kwamiti da rika sanya ido kan ayyukan buga kwafin kur'ani mai tsarki a cibiyoyin buga littafai a aksar Kuwait, domin kucewa buga kur'ani a kan kuskure, wanda hakan kan jawo matsaloli a cikin harkar karatu da kuma bahasi ga daliban kura'ni mai tsarki.
766407




captcha