IQNA

Kimanin Mutane 100 Ne Suka Halarci Wani Horo Na Karatun Addu'ar sahifa Sajadiyya

19:13 - April 02, 2011
Lambar Labari: 2099487
Bangaren kur'ani, kimanin mutane 100 ne suka samu halartar wani taro na bayar da horo kan addu'arr sahifa sajjadiyya, da nufin sanin yadda ake karantawa da kuma salon a musamman a kan yadda za ta bayar da ma'ana da natsuwa ga ruhi mutum mai imani.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto an habarta cewa, kimanin mutane 100 ne suka samu halartar wani taro na bayar da horo kan addu'arr sahifa sajjadiyya, da nufin sanin yadda ake karantawa da kuma salon a musamman a kan yadda za ta bayar da ma'ana da natsuwa ga ruhi mutum mai imani da Allah madaukakin sarki.

Ya ci gaba da cewa irin ta'asar da yahudawan sahyuniya suke tafkawa a duniya hakan bai boya ga kowa ba, musamman ma abin da ke faruwa a yankunan gabas ta tsakiya, inda suke kashe fararen hula ba gaira ba sabar a hannun yahudawan sahyuniya da hakan ya hada kanan yara da mata a cikin yankunan palastinawa.

Cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya.

Mutane 100 ne suka samu halartar wani taro na bayar da horo kan addu'arr sahifa sajjadiyya, da nufin sanin yadda ake karantawa da kuma salon a musamman a kan yadda za ta bayar da ma'ana da natsuwa ga ruhi.

759691



captcha