IQNA

Yawan Gani Da Ido Na Shugabannin Mu'assishoshin Kur'ani Na Kasa Da Kasa A Sudan

15:22 - April 04, 2011
Lambar Labari: 2100495
Bangaren kasa da kasa; a ranekun sha biyar zuwa sha bakwai ga watan farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya darektocin mu'asissoshin da jami'ansu na kasa da kasa za su fara ziyarar gain da ido a birnin Khartum fadar mulkin kasar ta Sudan.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; a ranekun sha biyar zuwa sha bakwai ga watan farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya darektocin mu'asissoshin da jami'ansu na kasa da kasa za su fara ziyarar gain da ido a birnin Khartum fadar mulkin kasar ta Sudan.Wannan wata ziyarar aiki ce da kuma za ta taimaka wajan kara fahimta da sanin makamar aiki a tsakanin darektocin muassishoshin kasa da kasa da kuma na yankin da kuma wannan tawaga ta kumshi darektoci ashirin.


767833
captcha