IQNA

Al'ummar Afganistan Sun Nuna Adawarsu Da Kaita Hurumin Kur'ani

15:21 - April 04, 2011
Lambar Labari: 2100497
Bangaren kasa da kasa;al'ummar kasar Afganistan a ranar sha uku ga watan Farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yin Allah kona kur'ani mai tsarki da wani kirista ya yi a kasar Amerika kuma sun gudanar da wannan zanga-zangar ce a birnin Kandahar na kasar Afganistan.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; al'ummar kasar Afganistan a ranar sha uku ga watan Farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yin Allah kona kur'ani mai tsarki da wani kirista ya yi a kasar Amerika kuma sun gudanar da wannan zanga-zangar ce a birnin Kandahar na kasar Afganistan.Kwanaki biyu ken an a jeer al'ummar kasar Afganistan na gudanar da zanga-zangar nuna adawa da wannan matakin takalar fada da wannan kirsta ya yin a kona kur'ani mai girma da cewa wannan ko kusa bai dace ba kuma hakan ya biyo bayan nuna raini da rikon sakainar kashi da shugabannin ke yiwa addinin musulunci da kuma nuna wariya.


767840
captcha