IQNA

Taron Alkahiri Kan Binciken Tasirin Musulunci A Masar

13:32 - April 13, 2011
Lambar Labari: 2105300
Bangaren al'adu da fasaha; taron kan tasirin musulunci a Masar a lokacin mulkin Akhshidi da Fatimiya da majalisar koli ta al'adu ta kasa ta shirya gudanarwa a birnin Alkahira fadar mulkin kasar ta Masar.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron kan tasirin musulunci a Masar a lokacin mulkin Akhshidi da Fatimiya da majalisar koli ta al'adu ta kasa ta shirya gudanarwa a birnin Alkahira fadar mulkin kasar ta Masar. A dabra da haka a cikin taron za a tattauna da binciken ayyuka da gudummuwar da Nasir Kusro Kabadiyani mashhurin mawaki malamin falsafa da kuma jihadi a karni na biyar.

773279
captcha