IQNA

19:20 - April 16, 2011
Lambar Labari: 2106585
Bangaren kur’ani, an girmama mahardata kur’ani mai tsarki su takwas a kasar Afghanistan bayan da suka nuna kwazo a bangaren harda da kuma sauran harkoki da suka danganci kur’ani mai tsarki, wanda majalisar dokokin kasar ce a birnin Kabul ta dauki nauyin taron girmamma wadannan mahardata kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Nuakshaut fadar mulkin kasar Mauritaniya tare da halartar masana da kuma makaranta gami da mahardata na kasar ta Afghanistan.
A bangare guda kuma a cikin wani byani da ya fitar bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya bayyana irin wadannan ayyuka na ta'addanci da gwamnatin yahudawan sahyuniyan take aikatawa kan fararen hula palastinawa da cewa aiki ne da ya yi hannaun riga da dukaknin ka'idoji da kuma dokoki na kasa da kasa, a akn ya kirayi dukkanin gwamnatoci masu fada a ji da suke safke nauyin da ya rataya kansu.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Nuakshaut fadar mulkin kasar Mauritaniya tare da halartar masana da kuma makaranta gami da mahardata na kasar ta Afghanistan.
774481

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: