IQNA

21:17 - April 17, 2011
Lambar Labari: 2107281
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bababn taron musulmin kasar Amurka na jahar Penselvania, inda suke gudanar tatatunawa kan muhimman ayyukan da suka danganci harkokin addinin Musulunci da kuma yadda za su kara fadada lamurransu ba tare da samun wata tsangwama daga sauran bangarori ba.Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Islam Today cewa an gudanar da bababn taron musulmin kasar Amurka na jahar Penselvania, inda suke gudanar tatatunawa kan muhimman ayyukan da suka danganci harkokin addinin Musulunci da kuma yadda za su kara fadada lamurransu ba tare da samun wata tsangwama daga sauran bangarori ba, kamar yadda ake gani a halin yanzu daga wasu al'ummar kasar.

Bayanin ya ci gaba da cewa wanann zaman taro yan ada matukar muhimamnci bisa la'akari da cewa da dama daga cikin musulmin kasar amurka suna da bukatar wayar da kai da kuma tunatarwa kan abubuwan da ya kamata su mayar da hanakali kansu dangane da addini, da kuma wasu lamurran da suka danganci rayuwarsu ta zamantakewa.

An gudanar da bababn taron musulmin kasar Amurka na jahar Penselvania, inda suke gudanar tatatunawa kan muhimman ayyukan da suka danganci harkokin addinin Musulunci da kuma yadda za su kara fadada lamurransu ba tare da samun wata tsangwama daga sauran bangarori ba.

774958

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: