Bangaren kasa da kasa:a karo na arba'in da takwas za a gudanar da gasar karatun kur'ani da kuma harder littafi mai tsarki daga goma zuwa sha uku ga watan tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da muke ciki a cibiyar gudanar da taro ta Razmunt da ke lardin Iliniwiz na Amerika.