IQNA

Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani mai Tsarki Ta Kasar Birtaniya

14:51 - April 19, 2011
Lambar Labari: 2108491
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya wadda za ta samu halartar dalibai daga sassa daban-daban na kasar, wadanda suke da zimma ko sha'awar shiga gasar kur'ani, wadda bababr cibiyar kula da ayyukan da ake gudanarwa na Musulunci a kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na cibiyar Musulunci na kasar Birtaniya an habarta cewa, ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya wadda za ta samu halartar dalibai daga sassa daban-daban na kasar, wadanda suke da zimma ko sha'awar shiga gasar kur'ani, wadda bababr cibiyar kula da ayyukan da ake gudanarwa na Musulunci a kasar Birtaniya.

Wannan rahoto ya yi ishara da cewa, da dama daga cikin musulmin kasar Biratniya sun nuna matukar gamsuwarsu da yadda wanan cibiya take gudanar da ayyukanta na habbaka ayyukan addinin muslunci a cikin kasar Birtaniya, haka nan kuma tana taka gagarumar rawa wajen nuna hakikanin surar muslunci al'ummomin kasashen turai.

Ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya wadda za ta samu halartar dalibai daga sassa daban-daban na kasar, wadanda suke da zimma ko sha'awar shiga gasar kur'ani, wadda bababr cibiyar kula da ayyukan da ake gudanarwa na Musulunci a kasar da ma wasu kakashen.

776176





captcha