IQNA

An Karbe Dubban Kur'anai Da Aka Buga Da Kuskure A kasar Masar

14:50 - April 19, 2011
Lambar Labari: 2108500
Bangaren kasa da kasa, an karbe dubban kwafi-kwafi na kur'anai da aka buga akasar masar da suke dauke da kuskure, wasu daga cikinsu an cire wasu daga cikin haruffa ko canza su bisa kuskure, da nufin hana yaduwarsu cikin al'umma domin kauce wa karanta kur'ani bisa kuskure, ko kuma canja masa ma'ana.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar kasar Masar ta yaum sabi cewa, an karbe dubban kwafi-kwafi na kur'anai da aka buga akasar masar da suke dauke da kuskure, wasu daga cikinsu an cire wasu daga cikin haruffa ko canza su bisa kuskure, da nufin hana yaduwarsu cikin al'umma domin kauce wa karanta kur'ani bisa kuskure, ko kuma canja masa ma'anarsa mai tsaki.

Manyan malaman addinin muslunci a kasar Lebanon sun yi kakkausar suka da kuma yin Allawadai da cin zarafin da mahukuntan kasashen Bahrain da Saudiyya suke yi kan al'ummar Bahrain, ta hanyar murkushe zanga-zangarsu ta lumana da karfin tuwo, da kuma afkawa kan masallatansu da wuraren ibadarsu da nufin wanzuwar sarautar kasashen biyu.

An karbe dubban kwafi-kwafi na kur'anai da aka buga akasar masar da suke dauke da kuskure, wasu daga cikinsu an cire wasu daga cikin haruffa ko canza su bisa kuskure, da nufin hana yaduwarsu cikin al'umma domin kauce wa karanta kur'ani bisa kuskure, ko kuma canja masa ma'ana.

776152






captcha