IQNA

A Yau Za A Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Na Kasa A Bahrain

14:31 - April 23, 2011
Lambar Labari: 2110419
Bangaren kasa da kasa;a karo na goma sha shida na karatun kur'ani da harda da kuma tajwid da tafsirin kur'ani a Bahrain a yau uku ga watan Urdebesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a fara karkashin ma'aikatar shari'a da harkokin musulunci ta shirya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a karo na goma sha shida na karatun kur'ani da harda da kuma tajwid da tafsirin kur'ani a Bahrain a yau uku ga watan Urdebesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne za a fara karkashin ma'aikatar shari'a da harkokin musulunci ta shirya. Kimanin makaranta dam asana tafsiri da ilimin tajwidi dari takwas da hamsin ne day a hada bangaren mata da kuma bangaren maza za su fafata da juna da fatar Allah ya bawa mai rabo sa'a.


778613
captcha