IQNA

An Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Wasit A Kasar Iraki

14:27 - April 23, 2011
Lambar Labari: 2110437
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Iraki mai taken gasar wasit, wadda aka gudanar a matsayin gabatrwa ta bangaren farko, inda watanni masu kuma dalibai za su gudanar da bangaren na biyu na gasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ipairak an bayyana cewa, an kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Iraki mai taken gasar wasit, wadda aka gudanar a matsayin gabatrwa ta bangaren farko, inda watanni masu kuma dalibai za su gudanar da bangare na biyu na gasar wadda ta samu halartar daruruwan daliban makatun kur'ani mai tsarki na sassan kasar.

Babbar cibiyar shirya gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasar Iraki ita ce ta dauki nauyin shirya wannan gasa tare da hadin gwiwa da ma'aikatar kula da ayyukan addini ta kasar. Da dama daga jami'an gwamnati sun halarci bukin budewa da rufe gasar, inda aka bayar da kyautuka na musamman ga wadanda suka nuna kwazo a gasar.

An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Iraki mai taken gasar wasit, wadda aka gudanar a matsayin gabatrwa ta bangaren farko, inda watanni masu kuma dalibai za su gudanar da bangaren na biyu na gasar a kasar Iraki.

778629


captcha