IQNA

18:35 - May 09, 2011
Lambar Labari: 2119443
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kur'ani da aka rubuta da wani shiri na musamman na na'ura mai kwakwalwa a baje kolin kasa da kasa na littafai da ake gudanarwa a birnin Tehran, wanda ke samun halartar cibiyoyin buga littafai na kasashen duniya.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga wurin baje kolin littafai na duniya da ake gudanarwa an bayyana cewa an nuna wani kur'ani da aka rubuta da wani shiri na musamman na na'ura mai kwakwalwa a baje kolin kasa da kasa na littafai da ake gudanarwa a birnin Tehran, wanda ke samun halartar cibiyoyin buga littafai na kasashen duniya, musamman na musulmi da kuma na larabawa.

A wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da jagooran dakin cibiyar Dar al yasin daga kasar Syria ya bayyana cewa, sun kawo ababe da dama da suka danganci ayyuka na kur'ani mai tsarki, musamman ma wadanda suke da danganta da harkar rubutun kur'ani mai tsarki, da kuma wasu daga cikin littafai da suka danganci koyarwar addinin muslunci.

An nuna wani kur'ani da aka rubuta da wani shiri na musamman na na'ura mai kwakwalwa a baje kolin kasa da kasa na littafai da ake gudanarwa a birnin Tehran, wanda ke samun halartar cibiyoyin buga littafai na kasashen duniya.

787882

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: