IQNA

Gasar karatun Kur'ani Ta Kasa da Kasa A Garin Divband Na Kasar Indiya

15:59 - May 12, 2011
Lambar Labari: 2121050
Bangaren harkokin kur'ani :a ranekun ashirin da tara da talatin ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma da hadin guiwar Foundation Al-quraan da kuma dakin al'adu na jamhuriyar musulunci tai ran suka shirya a garin Deoband.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranekun ashirin da tara da talatin ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma da hadin guiwar Foundation Al-quraan da kuma dakin al'adu na jamhuriyar musulunci tai ran suka shirya a garin Deoband.Daga cikin wadanda za su lura da gudanar da wannan gasar akwai fitattun makaranta kur'ani na kasar Indiya da kuma Muhammad Ahmad Alsharif da Abdal Nasir Sa'ad Harak da kuma Adil Albariz Salim Alsaid fitattun makaranta kur'ani a kasar Masar da kuma Muhammad Shakik daga kasar Katar.

789678

captcha