Bangaren kasa da kasa: a yau ashirin da biyar ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya kimanin mahardata kur'ani maza da mata yan makaranta dubu goma sha biyar a kasar Koweiti za su fara jarabbawa a fadin kasar da kuma za a kawo karshenta a ranar shidda ga watan Khurdad.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a yau ashirin da biyar ga watan urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekara ta hijira shamsiya kimanin mahardata kur'ani maza da mata yan makaranta dubu goma sha biyar a kasar Koweiti za su fara jarabbawa a fadin kasar da kuma za a kawo karshenta a ranar shidda ga watan Khurdad.Daga cikin wadanda za su yi wannan jarabawa akwai kimanin mata yan makaranta dubu goma yayin da yara maza yan makaranta dubu biyar ne za su fafata da juna da fatar Allah ya bawa mai rabo sa'a kuma wanann yak e nuni da yadda al'ummar kasar ke bawa harkokin ilimi da karatun kur'ani muhimmanci a wannan kasa ta Koweiti.
790889