IQNA

Za A Watsa Tarjamar Kur'ani Da Yaren Tagaluga A Kasar Saudiya

14:55 - May 15, 2011
Lambar Labari: 2122526
Bangaren kasa da kasa; za a watsa tarjamar kur'ani mai girma da aka yi a cikin harshen Tagaluga daya daga cikin yarukan kasar Pilifine da aka fi Magana da shi a kasar kuma a kasar saudiya ne aka yi wannan aiki mai muhimmanci na tarjamara wannan kur'ani a cikin wannan yaren.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; za a watsa tarjamar kur'ani mai girma da aka yi a cikin harshen Tagaluga daya daga cikin yarukan kasar Pilifine da aka fi Magana da shi a kasar kuma a kasar saudiya ne aka yi wannan aiki mai muhimmanci na tarjamara wannan kur'ani a cikin wannan yaren. Wannn Kur'ani da aka tarjama a cikin harshen Tagulaga ya kumshi shafika dubu daya da dari biyar kuma wannan wata babbar dam ace ga al'ummar da ker Magana da wannan yare na samun damar sani abubuwan da kur'ani ya kumsa.

791187
captcha