Bangaren kasa da kasa; a jiya ne aka fara matakin karshe a gasar jaratun kur'ani da harda ta musamman ga masu sanye da kaki day a hada sojoji da sauran jami'an tsaro a kasar Saudiya kuma a jiya ashirin da hudu ga watan Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijara shamsiya a ka fara gudanar da wannan gasar a birnin Riyad fadar mulkin kasar ta saudiya.