IQNA

Jarabawar Karatun Kur'ani Da Harda Ga Yara A Koweiti

16:34 - May 18, 2011
Lambar Labari: 2124711
Bangaren kasa da kasa: Abdallah Mahdi Albarak mukaddashin sakataren koyar da kur'ani da nazarin ilimomin musulunci a ma'aikatar harkokin addini a kasar Koweiti ta shirya jarabawar karatun kur'ani mai girma da harta ta musamman ga yara kanana a fadin kasar ta Koweiti.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar mausulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Abdallah Mahdi Albarak mukaddashin sakataren koyar da kur'ani da nazarin ilimomin musulunci a ma'aikatar harkokin addini a kasar Koweiti ta shirya jarabawar karatun kur'ani mai girma da harta ta musamman ga yara kanana a fadin kasar ta Koweiti.wannan jarrabawa ta karatun kur'ani mai girma na nuni da yadda harda da karatun kur'ani ked a muhimmanci a kasar ta Koweiti da kuma yadda mahukumta ke bawa harkar ilimi kur'ani muhimmanci a wannan kasa.


793274

captcha