Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoon cewa: a ranar ashirin da uku zuwa ashirin da bakwai ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a falfajiyar majalisar musulmi a lardin Sarawak na kasar Malasihiya za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma fassara. A ranar farko ta fara wannan gasar karatun kur'ani firaministan kasar ne Sirri Najib Tur Razak zai bude gasar da kuma aka bayyana mashahuran alkalai da za su kula da yadda za a gudanar da wannan gasar ta karatun kur'a ni a wannan yankin na kasar Malaishiya.
796917