IQNA

Bazarar Karatun Kur'ani Na Musamman Ga Mata A Haidar Abad Na Indiya

12:39 - May 31, 2011
Lambar Labari: 2131469
Bangaren harkokin kur'ani : za a gudanar da bazarar karatun kur'ani da harda na musamman ga mata a garin Haidar Abad na kasar Indiya da cibiyar musulunci ta Jami'atul Mumunati ta shirya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: za a gudanar da bazarar karatun kur'ani da harda na musamman ga mata a garin Haidar Abad na kasar Indiya da cibiyar musulunci ta Jami'atul Mumunati ta shirya. A ranar sha daya ga watan khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya daga karfe daya na rana zuwa karfe biyu wato a tsawon sa'a guda za a bawa matan a yankin wannan horo na karatun kur';ani mai girma,Kuma tuna aka farad a ci gaba da rubuta sunayan matan da ke son samin karuwar ilimi na karatun kur'ani mai girma a wannan bazarar karatun kur'ani mai girma a garin da haidar Abad na kasar indiya.


800652

captcha