Bangaren kasa da kasa; Ji As Warma tsowon shugaban komitin koli a kasar Indiya ya yi nuni da muhimmancin koyra da alkur'ani mai girma da hukumce-hukumce da ke kumshe a cikin wannan littafi da kuma hanyoyin fadakar dad an adam cewa ya zama wajibi a ilmantar da koyar da kur'ani mai girma musamman ga musulmi a fadin duniya.