IQNA

Ana Kawata Otel-Otel Na Musulunci A Gabas Ta Tsakiya Domin Jawo masu Shakatawa

13:27 - June 06, 2011
Lambar Labari: 2133657
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin masu manyan otel a yankin gabas ta tsakiya sun fara mayar da hankali wajen jawo hankulan masu yawan shakatawa a yankin, inda suke saka wasu daga cikin abubuwan al'adun Musulunci a cikinsu.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, wasu daga cikin masu manyan otel a yankin gabas ta tsakiya sun fara mayar da hankali wajen jawo hankulan masu yawan shakatawa a yankin, inda suke saka wasu daga cikin abubuwan al'adun Musulunci a cikinsu musamamn ma daga kasashen musulmi da na larabawa.

Bayanin ya ci gaba da cewa wanann mataki da masu otel din suka dauka ko shakka babu zai ja hankulan da dama daga cikin masu bukatar yawon shakatawa, amma bisa ka'doji irin na addinin muslunci, musamman ma ganin cewa babu banbanci da na kasashen turai da na kasashenlarabawa wajen yin ukkanin abin ya yi hannun riga da koyarwar addinin muslunci.

Wasu daga cikin masu manyan otel a yankin gabas ta tsakiya sun fara mayar da hankali wajen jawo hankulan masu yawan shakatawa a yankin, inda suke saka wasu daga cikin abubuwan al'adun Musulunci a cikin wadannan kasashe.

803262






captcha