IQNA

Za A Gudanar Da Wani Shiri Na Horar Da Mahardar Kur'ani 1000 A Garin Mausl Na Iraki

13:26 - June 06, 2011
Lambar Labari: 2133658
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da daftarin kudirin nan na fara shirin koyar da dalibai masu koyon hardar kur'ani mai tsarki su dubu daya a birnin Mausil na lardin Karkuk a kasar Iraki, wanda masana kan harkokin suka shirya kuma suka gabatar ga mahukuntan lardin.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gabatar da daftarin kudirin nan na fara shirin koyar da dalibai masu koyon hardar kur'ani mai tsarki su dubu daya a birnin Mausil na lardin Karkuk a kasar Iraki, wanda masana kan harkokin suka shirya kuma suka gabatar ga mahukuntan lardin na Karkuk.

Wannan lardi wanda akasarin mazauna cikinsa 'yan kabilar kurdawa ne, na daga cikin muhimman wurare da ake mayar da hakankali kan harkokin kur'ania acikin kasar Iraki, shirin dai ya kunshi yadda za atsara karatun yara, tun daga farkon kur'ani har zuwa karshe.

An gabatar da daftarin kudirin nan na fara shirin koyar da dalibai masu koyon hardar kur'ani mai tsarki su dubu daya a birnin Mausil na lardin Karkuk a kasar Iraki, wanda masana kan harkokin suka shirya kuma suka gabatar ga mahukuntan lardin na karkuk da ke arewa maso yammacin kasar.

802662



captcha