IQNA

Binciken Tarjamar Kur'ani A Cikin Turanci A Makalar Ricard Istiling

15:26 - June 07, 2011
Lambar Labari: 2134371
Bangaren kasa da kasa;bayan watsa tarjamar kur'ani a cikin harshen turancin Ingilishi da Muhammad Andul Halim ya yi malamin jami'ar birin London a shekara ta dubu biyu da hudu Ricard Istling marubuci kuma dan jaridar Nigar ta Amerika a wata makala ya yi bincike da nazari kan bangarori da dama da kan wannan tarjamar day a kara fito da wannan tarjama a fanning ilimi.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa': bayan watsa tarjamar kur'ani a cikin harshen turancin Ingilishi da Muhammad Andul Halim ya yi malamin jami'ar birin London a shekara ta dubu biyu da hudu Ricard Istling marubuci kuma dan jaridar Nigar ta Amerika a wata makala ya yi bincike da nazari kan bangarori da dama da kan wannan tarjamar day a kara fito da wannan tarjama a fanning ilimi.
Shi Ricard ya yi fice ta fuskar bincike da nazari da kuma ya yi fice ta fanning bayanan da rubuce-rubuce da suka shgafi ilimi da kuma nazari na ilimi a bangarori iori daban daban.

803592
captcha