IQNA

Binciken Sabbin Lamurra na Ilimi A Mahangar Kur'ani A Taron Keniya

15:27 - June 07, 2011
Lambar Labari: 2134379
Bangaren harkokin kur'ani: a kasar Keniya a ranekun sha hudu da sha biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wani taron bincike kan sabbin lamurra da suka shafi ilimi a mahangar kur'ani inda aka samu halartar masana da manazarta masu yawan gasket day an jami'a da malaman jami'a da manyan jami'an musulmi a jami'ar Nairobi babban birnin kasar ta keniya.





Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa' a kasar Keniya a ranekun sha hudu da sha biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wani taron bincike kan sabbin lamurra da suka shafi ilimi a mahangar kur'ani inda aka samu halartar masana da manazarta masu yawan gasket day an jami'a da malaman jami'a da manyan jami'an musulmi a jami'ar Nairobi babban birnin kasar ta keniya.


803680

captcha