Bangaren kasa da kasa: daga ranar talatin ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a yankuna daban daban na lardin Zi kar na kasar Ira za a fara gudanar da bazarar karatun kur'ani mai girma na tsawon watanninuku cir da kuma mu'assisar Nasariya da ke tsakiyar laradin na Zil Kart a dauki dawainiyar gudanarwa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; daga ranar talatin ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a yankuna daban daban na lardin Zi kar na kasar Ira za a fara gudanar da bazarar karatun kur'ani mai girma na tsawon watanninuku cir da kuma mu'assisar Nasariya da ke tsakiyar laradin na Zil Kart a dauki dawainiyar gudanarwa.Wannan karon an bawa bazarar karatun taken muna rayuwa da kur'ani kuma za mu ci gaba da yin harda da karatun kur'ani mai girma da kuma za mu koyar da shi ga sauran al'ummomi.
806330