Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta bazaar ga yara kanana a birnin Bankuk babban birnin kasar Tailand. Wannan gasar karatun kur'ani mai girma ga yara kanana wata dama ce babba ga yara kanana na sanin kur'ani da kuma samin kwarewa a wannan fanni.
810595