IQNA

Yan Jami'a Iraniyawa Sun Gamsu Da Baje Kolin Kur'ani Na Malaishiya

16:04 - June 20, 2011
Lambar Labari: 2141344
Bangaren harkokin kur'ani: yan jami'a Iraniya da suka halarci kasuwar baje koli ta kur'ani a kasar Malaishiya da kuma za su kasance da karatu hard a halartar wannan baje kolin ta kur'ani mai girma har zuwa cikin watan Ramadana na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shasiya sun gamsa da wannan kasuwar baje koli karo na hudu .

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; yan jami'a Iraniya da suka halarci kasuwar baje koli ta kur'ani a kasar Malaishiya da kuma za su kasance da karatu hard a halartar wannan baje kolin ta kur'ani mai girma har zuwa cikin watan Ramadana na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shasiya sun gamsa da wannan kasuwar baje koli karo na hudu .Tuni aka samu yan jami'a masu yawan gasket da suka nuna sha'awa da aniyar halartar wannan kasuwar baje koli da kuma aka ware shafi da kuma layin wayar tarho ga duk mai bukatar rubuta sunansa kamar haka; Quran@nahadiran.ir kuma wayar it ace kamar haka: 66977001


810885

captcha