IQNA

Al’ummomin Kasashen Masar Da Iran Suna Rigegeniya Wajen Son Iyalan Gidan Manzo

21:29 - June 27, 2011
Lambar Labari: 2145418
Bangaren kur’ani, al’ummomin kasashen masar da Iran suna yin rigegeniya wajen nuna matukar kauna ga manzon Allah da iayakan gidansa tsakaka da kuma kur’ani mai tsarki, inda suke kan gab a aduniya wajen misali ta fuskacin karatun kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, al’ummomin kasashen masar da Iran suna yin rigegeniya wajen nuna matukar kauna ga manzon Allah da iayakan gidansa tsakaka da kuma kur’ani mai tsarki, inda suke kan gab a aduniya wajen misali ta fuskacin karatun kur’ani mai tsarki a kasashen duniya daban-daban, musamman a kasashen larabawa da na musulmi.
An gudanar da zaman karatun kur’ani mai tsarki a garin Nasiriyya da ke kasar Iraki domin tunaw ada babban malamin addini makarancin kur’ani mai tsarki na kasar Masar, Sheikh Abul Ainain, wanda Allah ya yi masa rasuwa a cikin wannan mako.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an habarta cewa, an gudanar da zaman karatun kur’ani mai tsarki a garin Nasiriyya da ke kasar Iraki domin tunaw ada babban malamin addini makarancin kur’ani mai tsarki na kasar Masar, Sheikh Abul Ainain, wanda Allah ya yi masa rasuwa a cikin wannan mako a birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar.
815324


captcha