Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: malam Abu Al'ainain Shayisha'a da ked a dangantaka ta musamman da marigayi Muhammad Rafa'at jagorn a makatrantan kur'ani na Masar ya ci gaba da kwakwayon salon karatun sad a kuma yada ya fadada wannan salon. A wata tattaunawa ce da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya yi da wannan fitattacen makaranci da kuma harder kur'ani Abdul Fatah Ali Raruti daya daga cikin alkalai a gasar karatun kur'ani daga kasar ta Masar ya yi wannan bayani tare da jijinawa wannan makaranci.
816161