IQNA

Makarancin Kur’ani Dan Malazia Ya Kai Ga Matakin Karshe A Gasar Kur’ani Ta Qatar

20:17 - June 30, 2011
Lambar Labari: 2146918
Bangaren kur’ani, daya daga cikin masu halartar gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa, da ake gudanarwa a kasar Qatar da ke wakiltar kasar Malazia agasar ya kai zuwa ga mataki na karshe a wannan gasa, wanda ake bayyana hakan da cewa babban ci gaba ne.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin masu halartar gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa, da ake gudanarwa a kasar Qatar da ke wakiltar kasar Malazia agasar ya kai zuwa ga mataki na karshe a wannan gasa, wanda ake bayyana hakan da cewa babban ci gaba ne ga harkar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Malazia.
Wannan labari da aka nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cm-life an bayyana cewa, za agudanar da wani zaman taro na yin nazari kan fasahohin muslunci na zamani, wanda aka shirya gudanarwa jami’ar Machigan, da jami’an gami malamai daga jami’ar d akuma wasu jami’oin kasar Birtaniya za su samu halarta, da ma wasu kasashen ketare.
Wasu rahotannin kuma sun yi nuni da cewa mabiya addnin muslunci na kasar Italia musamman ma mazauna birnin Rom, suna ganin cewa bisa la’akari da yawan da suke da shi a kasar, daidai da ddokokin da aka amince da su auna da ahakkin su mallaki babban masallacin juma’a a cikin birnin Roma, kuma sun aike da takardun neman izini kan hakan, amma har yanzu mahukunta ba su ce komai ba.
Gudanar da sallar juma’a abirnin Rom fadar mulkin kasar Italia a babban dandalin da ke tsakiyar birnin, domin nuna rashin amincewa da matakin da mahukuntan suka dauka na kin bayar da izinin gina masallaci a birnin, na tattare da babban sako.

817311

captcha