IQNA

Bayan Shekaru Sha Biyu Na Halartar Karatun Kur'ani Na Kasa Da Kasa Na Samu Matsayi Na Daya

21:20 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148276
Bangaren harkokin kur'ani : Wakilin Iran a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo ashirin da takwas kamar yadda sauran mahalarta da wakilan sauran kasashe da masu tilawa da karatun kur'ani ya bayyana cewa; bayan shekaru goma sha biyu ina halartar gasa a fadin kasa na yi sa'ar matsayi na farko a gasar kasa da kasa.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; Wakilin Iran a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo ashirin da takwas kamar yadda sauran mahalarta da wakilan sauran kasashe da masu tilawa da karatun kur'ani ya bayyana cewa; bayan shekaru goma sha biyu ina halartar gasa a fadin kasa na yi sa'ar matsayi na farko a gasar kasa da kasa.Murtala Muhammad Najad wakilin jamhuriyar musulunci ta Iran a gasar kasa da kasa ta karatun Kur'ani a wata tattauanwa day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin karatun kur'ani a nan Iran ya yi nuni da yadda ya share shekaru har goma sha biyu yana halartar irin wannan gasa amma yau ya kai ga barci da cimma burinsa.


818962

captcha