Bangaren harkokin kasa da kasa; shugaban bangaren kula da shirye-shiryen kur'ani da kuma harkokin kur'ani a gidan radiyon Kur'ani ya bayyana cewa; za su kaddamar da wasu shirye-shirye na musamman da suka shafi gasar karatun kur'ani da tilawa da kuma harda ta kasa da kasa da kuma aka bawa wannan shirin taken milade kur'ani kuma a kowane dare ne za a gabatar da wannan shiri na musamman .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban bangaren kula da shirye-shiryen kur'ani da kuma harkokin kur'ani a gidan radiyon Kur'ani ya bayyana cewa; za su kaddamar da wasu shirye-shirye na musamman da suka shafi gasar karatun kur'ani da tilawa da kuma harda ta kasa da kasa da kuma aka bawa wannan shirin taken milade kur'ani kuma a kowane dare ne za a gabatar da wannan shiri na musamman .wannan shiri zai kumshi bangarori da dama da kuma bangarori daban daban da suka shafi gasar karatun kur'ani da harda ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas.
shugaban bangaren kula da shirye-shiryen kur'ani da kuma harkokin kur'ani a gidan radiyon Kur'ani ya bayyana cewa; za su kaddamar da wasu shirye-shirye na musamman da suka shafi gasar karatun kur'ani da tilawa da kuma harda ta kasa da kasa da kuma aka bawa wannan shirin taken milade kur'ani kuma a kowane dare ne za a gabatar da wannan shiri na musamman .
819052