IQNA

A Karon Farko A Yaman Za A Gudanar Da Wani Zaman Harda Kur'ani Na Mata

21:15 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148279
Bangaren kasa da kasa:A karon farko a kasar Yaman aranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garion Tarim da ke lardin Hadarat Maut na kasar Yaman an gudanar da zaman harder karatun kur'ani ga matan da suka kammala karatunsu a makarantar Hadarat Khadiza(S).




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; A karon farko a kasar Yaman aranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garion Tarim da ke lardin Hadarat Maut na kasar Yaman an gudanar da zaman harder karatun kur'ani ga matan da suka kammala karatunsu a makarantar Hadarat Khadiza(S).Wannan makaranta tana daga cikin makarantun da ke kula da harkokin kur'ani da kuma ke horar day an mata makaranta kur'ani da kuma harda da tilawa kuma wannnan ne zaman irinsa na farko da aka yi dangane day an matan da suka kammala karatun kur'ani.

A nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; A karon farko a kasar Yaman aranar sha daya ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garion Tarim da ke lardin Hadarat Maut na kasar Yaman an gudanar da zaman harder karatun kur'ani ga matan da suka kammala karatunsu a makarantar

819139

captcha