IQNA

An Rubunya Kyautar Da Za A Bayar A gasar Kasa da Kasa Ta karatun Kur'ani A Iran

21:15 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148280
Bangaren harkokin kur'ani:sakatariyar da ke kula da shirya gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas an rubunya irin kyautukan da za a bayar ga wadanda suka yi samara lashe makaman da aka ware za a bawa kyautukan.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; sakatariyar da ke kula da shirya gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na ashirin da takwas an rubunya irin kyautukan da za a bayar ga wadanda suka yi samara lashe makaman da aka ware za a bawa kyautukan.Duk shekara shekara ana gudanar da irin wannan gasar karatun Kur'ani mai girma a nan birnin Tehran babban birnin jamhuriyar musulunci ta Iran kuma wannan shi ne karo na ashirin da takwas da ake gudanar da irin wannan gasar a bana tare da samin makaranta da maharda kur'ani sattin da biyar daga kasashen nahiyar Asiysa afrika da Amerika da suka halarci wannan gasar ta bana.

818916

captcha