IQNA

An Inganta Gasar Karatun Kur'ani Ta Kasa Da Kasa Ta Salo da yanayi

21:14 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148281
Bangaren harkokin kur'ani :shugaba na riko a hukumar kula da harkokin kur'ani ya yi bayani kan fannoni da inganci da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta samu da kuma lamari ya kayatar ainin.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; shugaba na riko a hukumar kula da harkokin kur'ani ya yi bayani kan fannoni da inganci da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta samu da kuma lamari ya kayatar ainin.Hujjatul Islami da musulmi Ali Muhammadi shugaban riko na hukumar da ke kula da harkokin kur'ani a wata tattauanawa da yayi da kamfanin dillancin Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa :ta fuskokin yawa da inganci an fadada gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da kuma ake ci gaba da samin gamsuwa ta wannan bangare.


818166
captcha