IQNA

Gasar Kasa Da Kasa Kur'ani A Iran Ta Kai Kololuwa A Tsakanin Takwarorinta

18:52 - July 11, 2011
Lambar Labari: 2152775
Bangaren kasa da kasa: gasar kur'ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iran wata babbar dam ace da duk wanda ya halarta domin ya nuna kwarewa da kuma salon karatunsa da karfin hardarsa a tsakanin takwarorinsa kuma wadanda suka halarci wannan gasar karatun kur'ani a bana sun yi amannar cewa gasar karatun kur'ani a Iran ta kai kololuwa da zarta ta sauran kasashen da ake gudanarwa.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; gasar kur'ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa a nan jamhuriyar musulunci ta Iran wata babbar dam ace da duk wanda ya halarta domin ya nuna kwarewa da kuma salon karatunsa da karfin hardarsa a tsakanin takwarorinsa kuma wadanda suka halarci wannan gasar karatun kur'ani a bana sun yi amannar cewa gasar karatun kur'ani a Iran ta kai kololuwa da zarta ta sauran kasashen da ake gudanarwa.Aiman Bidanunu mahardacin kur'ani daga kasar Pilifine da ya halarci wannan gasar karatun kur'ani mia girma da aka gudanar a nan birnin Tehran karo na ashirin da takwas a wata tattauanwa day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayanna cewa: a wannan karo jamhuriyar musulunci ta Iran ta yi rawar gani wajan shirya wannan gasar karatun kur'ani mai girma.

821266
captcha